*RELEASE*
```FT5```
2️⃣0️⃣2️⃣3️⃣
*hohoho Allah ya kawo mu qarshen shekara tazo, masu iya magana suka ce mai laya kiyayi mai zamani♀️, wani kaya sai amale, in kaji ana a marmatsa to giwa ce ta iso,haka in kaji kira ba banza ba...Ina ku ke masoya, ma'abota karatun littafan hausa, kuma masoya littafanmu, Hajiyoyi kun karanta waɗannan littafan ba?, LULLUƁIN BIRI, MUGUN NUFI, CAPTAIN FAWWAZ, MATAR UBA, SUNE SILA....To ya ku ka ji salon dukka labaran?, sun ƙayatar ba?, sun tafi da ruhika ba?, to fa ai su ɗin duk ba komai ba ne, somun taɓi ne cikin shirin da muka yi na nishaɗatar da ku a sabbin labarai masu jan hankaliku shirya kawai ku biyo mu cikin tafiyar TEAM FITATTU BIYAR, salon labaran da suke daban da saura, labarai masu tarin darasi, ma'ana da kuma tsuma zuciyar me karantawa da sauraro...LITTAFAI BIYAR A ALƘALUMA BIYAR CIKIN MAFARKI ƊAYA...Hajjiyoyi da Alhazawa da kuɗi ƙalilan za ku mallaki littafan da baza kuyi danasani da nadamar siya da karantawa ba, akwai tarin ilimi aciki, akwai nishaɗi, wa'azantarwaga uwa uba ƙayatacciyar soyayya mai saka jiki kyarma saboda tsantsar shauqi...*
*LITTAFAN SUNE KAMAN HAKA*
1- *ƘAYAR RUWA na Halimahz*
2- *FARGAR JAJI na Aisha Abdullahi Yabo*
3- *WASA DA RAI na Fadeela Yakubu Milhat*
4- *LOKACI NE na Fatima Oum Mumtaz*
5- *KWANTAN ƁAUNA na Nana Haleema*
_LITTAFI ƊAYA:- ₦500_
_LITTAFI BIYU:- ₦800_
_LITTAFI UKU:- ₦900_
_LITTAFI HUDU:- ₦1000_
_LITTAFI BIYAR:- ₦1200_
_VIP 2k._
*ƳAN NIGER KU TURA DA KUƊINKU TA Mkoudi 89356025 airtel, SANNAN KU TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAMBA...Aisha Yabo(08162576936).*
_LITTAFI ƊAYA:- 350f_
_LITTAFI BIYU:- 600f_
_LITTAFI UKU:- 650f_
_LITTAFI HUƊU:- 750f_
_LITTAFI BIYAR:- 850f_
MUNA MARHABAN DA KOWA CIKIN MUTUNTAWA, A ISO LAFIYA
*Godiya tare da adu'an fatan alkhairi ga duk wanda ya siya littafin Fitattu Biyar...son so fisabilillah*