Hanerh_Yahya

29 of December
          	Today is exactly 11years without my Hero (Dad)
          	Say a prayer to him please 

Naseeb01

Muna murnar sanar da ku sabon littafin mu na tataccen tarihin Annabin rahama (S.A.W).
          
          https://my.w.tt/eZJ4KsTLubb
          
          Wannan shine link din labarin, sannan wannan tarihi yazo da sabon salo na tacewa da tantance abinda ya tabbata.
          
          Ga masu wattpad zasu iya saduwa da labarin. Sannan bayan kammalawa zamu saki pdf ga wanyanda basa wattpad. 
          Allah ya bamu iko!
          
          Naseeb Auwal