labarine mai matuk'ar abin tausayi akan wata matashiyar yarinya mai suna sumayya wadda rayuwarta tashiga cikin chakwakiya ta dalilin maraici wato rashin mahaifi wannan labari yana tare da fad'akarwa da kumaa darrusa da dama sannan da akwai nishadi ga duk wanda ya karanta wannan labarin yana da kyau ya dauki darasi acikinshi ina fatan zamuyi aiki da lura
- kano
- JoinedMarch 17, 2020
- facebook: Hafsat's Facebook profile
Sign up to join the largest storytelling community
or