miss_untichlobanty

salam sister barka da war haka. Dan Allah dan ban takura miki ba ki karanta labari na mai suna YAJI TA MATA ko YARINYARCE TAYI MIN FYADE. Zanyi MATUKAR godiya da hakan. Sai na jiki na gode!

miss_untichlobanty

@Hauwa4671 asha Allah nagode sosai sis Allah ya saka da ALKHAIRI fatan zaki duba sauran littafi na Allah yabar zumunci
Reply

Hauwa4671

@miss_untichlobanty Aslm nagama yarinyar ce tamin fyade gaskiya yayi dadi akwai ilmantarwa da fadakarwa ga iyaye sosai aciki Allah ya qara basira yasa mu gama da kyau da Imani Allahumma Ameen.ngd
Reply