miss_untichlobanty
Link to CommentCode of ConductWattpad Safety Portal
Salam sister barka da war haka fatan kina cikin koshin lafiya pls check out my story KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE YARIMAN MA ME JIRAN GADO. TABBAS DA ANJI WANNAN ANSAN BA KARAMIN MAGANA BANE DAN KUWA ABIN YA KAI HAR SARKI YACE KASHE YARIMAN. TA YAYA ZA'AYI UBA DA 'DA SU KASANCE DA MACE GUDA A LOKACI GUDA CIKIN GIDA DAYA? SHIN RASHIN SANI NE KO DE YARIMA NE YA CI AMANAR SARKI? KO DE SARKIN NE YACI AMANAN YARIMA? YA ABUN YAKE NE KUMA YA ZA'A FANJE? DAN KUWA DE WANNAN MATAR TANA DAUKE DA JUNA BIYU. NA SARKI NE KO NA YARIMA? DA NE KO JIKA KO KUWA 'KANI NE? SHIN ZA'A KASHE YARIMAN KO KUWA ZAI SHA DA KAFAR BAYA? WAI MA WACECE WANNAN YARINYA DA HAR TAKE HADA GURI HAKA BAIWA KO MAI YANCI? nagode sosai