HauwauSalisu

Assalamu Alaikum
          	
          	Fatan duk kuna lafiya.
          	Ina matuƙar godiya akan addu'arku fatan alherinku gareni tabbas ni ma ina tare da ku insha Allah zan fara sako maku sabon littafina mai suna SAI NAGA MARUBUCI (NASIMAT) littafin kyauta ne gareku masoyan Haupha

nafhal

Lpyklau,Allah ya baki ikon farawa lpy muna godiya
Reply

SultyWrites22

I think you'd like this story: "MAHREEN" by pen_of_simplicity on Wattpad https://www.wattpad.com/story/396561996?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp.w4b&utm_content=share_writing&wp_page=create&wp_uname=pen_of_simplicity
          
          
          wani harsashin aka Kara harbowa saitin Maher dake kokarin sawa bindigar sa alburushi da wani irin gudu ta karasa gareshi tare da hankade shi da karfi yayinda ita kuma alburushin ya sauka saitin..........."

SultyWrites22

I think you'd like this story: "SKELETON IN THE CLOSET (a shameful secret)" by pen_of_simplicity on Wattpad https://www.wattpad.com/story/395541260?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp.w4b&utm_content=share_writing&wp_page=create&wp_uname=pen_of_simplicity
          
          Kallon ammu yayi wadda kukan ma dakyar yake fita fuskarta duk tayi ja ga karkarwar da take har kujerar jijjiga take ta takure waje daya pink lips dinta ya koma ash kallon ta yayi ya dauke Kai sai   kuma ya sake juyowa yana kallon ta Ammu ya Kira sunanta luuu ta tafi jikin kujerar cikin tashi hankali ya

twiphzie

Assalamu Alaikum.
          da fatan kina lafiya.
          na aika maki kudi da shedan biya ta WhatsApp number dinki ina neman na biyun ka Gaza min uzuri kusan wata daya kenan. amma har yanzu ba reply ta WhatsApp account din.
          Dan Allah ta ina zan iya samu?

HauwauSalisu

@twiphzie Na je hutu ne mutane da dama sun turo min kudinsu ki sake turamun na gani ga number 07081095452
Reply

HauwauSalisu

Assalamu Alaikum
          
          Fatan duk kuna lafiya.
          Ina matuƙar godiya akan addu'arku fatan alherinku gareni tabbas ni ma ina tare da ku insha Allah zan fara sako maku sabon littafina mai suna SAI NAGA MARUBUCI (NASIMAT) littafin kyauta ne gareku masoyan Haupha

nafhal

Lpyklau,Allah ya baki ikon farawa lpy muna godiya
Reply

Surayyat

Sis pls kin daina rubuta da aurena ne?
          

cuteladi

Pls zan samu WhatsApp no nki
Reply

cuteladi

Assalamualaiki sis, pls yaya zan samu complete littafin ki 'da aure na'. Na Wattpad ya tsaya a 95 96
Reply

HauwauSalisu

MAMAYA is loading....

auwalummee

@HauwauSalisu muna jira insha allah yakara basira
Reply

user81446670

@HauwauSalisu slm Ina Miki fatan  alhri continuetion please-da aurena.
Reply

HajaraZanna

@HauwauSalisu pls mamaya sis mungode sosai Allah yakara dawkaka
Reply