mummynoor

Hi hayfa ai ba komi ah account din naki. I started reading "abinda aka Gaza" but ban samu page 3-4 bah. Pls do help me with it. Thanks

HayfaLuv

@mummynoor kiyi haƙuri daga yau zaki na jina da Abunda aka gasa... har ƙarshe 
Reply

mummynoor

Yawwa mungode
Reply

HayfaLuv

@mummynoor wallahi tun da na bude ne ban samu zama ba shiyasa amma daga yau zaku na ji akan lokaci
Reply