My name is Aisha Abubakar mutane na social media sunfi sanina mom muhsen,ni marubuciya ce kuma ina alfahari da kasantuwata marubuciya,ni yar jahar katsinace mai zama kankiya xone,na kasance tun ina yar shekara goma sha biyu nake karanta littafin hausa,tunda sanda nake karantawa Allah yasamun sha,awar rubutawa.ban taba tunanin zan iya ba saidai hakan yana bani sha,awa.kwatsam ina ss one nayi shahadar fara rubutu acikin exercise book watau 40 leves.ahaka na fara rubutuna tun inayi na shirme har nafara masu ma,ana hakika nagodewa Allah da baiwar da yabani har nagama secondary cikin exercise book naked rubutuna kuma ahaka mutane suke ansa suna karantawa suna mun comment,har yakai ga yayata ciki guda itama tana karantawa.
Lokacin da nashiga makaranta gaba da secondary ina aji uku bazan manta ba nafara online writing,da haka da haka har nakawo iwar gaka,kuma ina fatan daukakata tafi haka,nagodewa Allah da yabani aron lokaci nakawwo kamar yanzu.
- kankia one million road
- JoinedJanuary 18, 2021
- facebook: Aisha's Facebook profile
Sign up to join the largest storytelling community
or
Stories by Aisha Abubakar
- 16 Published Stories
ABIN CIKIN RUHINA
1.8K
119
49
labarin soyayyar khairat da yayanta wanda ta daukesa matsayin yayanta ciki guda
SAHAAR
155
0
12
labarin Sahaar labarine mai kayatarwa daya shafi bangaren soyayya da kuma tsana da kyara shiga ciki don jin y...