Islah_tee

          	Maraichin uwa
          	        Na
          	   _Islah tasiu yau_
          	
          	*GODIYA TA TABBATA GA ALLAH SUBHANAHU WATA ALAH DA YA BANI DAMA,IKON FARA RUBUTA WANNAN LITTAFIN* *INA KUMA ROKON DA YABANI IKON GAMA LITTAFIN DUKA*
          	
          	~*NOTE*~ 
          	WANNAN LITTAFIN ITS TRUE LIFE STORY KUMA HAKAN YAKAN FARU TA SANADIN MUGAYEN KISHIYOYI 
          	
          	1⃣ TO5⃣
          	
          	Ke salma waini ba magana nake miki ba 
          	Naam najiyo ta dakin da aka kira da salma ta amsa da kayana nake sawa
          	To wlh in biki fito da sauri kinkai niqannan ba duka zan miki salon su ilham su dawo da yunwa baa yi girki ba
          	ohni kaicho da wannan hali irin na uwar ku mtswww shegu duk sunbi sunfi yarana kyau
          	
          	Naam mama naji kina magana 
          	Eh daman shegiya mai kalar yahudawa kina labe dole kice kinji ina magana maza jeki ki kai markade kice in kindawo daga talla zaki kawo mata kudin saura ki dadeee
          	
          	Salama alaikumi Ummin siham ina yini 
          	Lafiya qalao diyata ya gurin Babar taki tana lafiya wai tace ga markade inna dawo daga talle zan kawo kudin 
          	Toh badamua 
          	
          	Mummy mummy mummy cewar su ilham da suke shugowa gidan mum wallahi daddy 200 ya bani kuma bata is she niba yunwa nake ji
          	
          	Cab aikua zataci uwarta tunda ta bari kuma dawo bangama Girki ba 
          	Mum wai meyasa Yaya salma ta dena zuwa makaranta?? Cewar Ahmad dake tsaye
          	
          	Mtsw jakanta tayi aka koreta kama yayar Ku akayi tana iskanci da malami aka koreta
          	
          	Dammm kakeji karar zubewar kwanuka salma ta zubar sanadiyar jiri da taji yana kokarin dauketa saboda firgici da tsorata hade da sharrin mama 
          	
          	Kutumar me nake ji kamar qarar zubewar Abu inkuwa kayan miya ta kika zubar gwanda kin juya kinje gun shegen ki 
          	Kinemo wani a markade a minti 5 nake son kayan miya ta
          	
          	Mum ki barta much I doyar da mai da yaji
          	
          	Ke rufe min baki wlh zan hada dake inci ubanku tare
          	
          	Mama wallahi
          	Rufe min baki tafi ki nemo yanzu ki kawo min