JamilaUmar315

@ habibaimam1986
          	Masu wattpad kuyi following din Anty Habiba Abubakar imam ( yar gidan imam) , ta wannan account din nata,anan ma zaku rika Samun littafanta, sabbi harda ma tsofaffin.

AbdullahiIkilima

Aslm barka da wannan lokaci pls ya za'ayi na samu book2 &3 na kana naka 

JamilaUmar315

@AbdullahiIkilima chart me@ 09069067488.
Reply

JamilaUmar315

@BilkisuAbdullahi052 Ki yi min mgana ta WhatsApp 09069067488.
Reply

BilkisuAbdullahi052

Wai ba cigaban book 3 ne Kana naka
Reply

ZainabHassanMahdi9

Assalamualaikum sis
          Ya aiki 
          Please akwai wani littafin ki TA FITA ZAKKA 2 dinshi akwai wani addu'oin da kika rubuta na karya sihiri ko wani iri shi nake nima please ki turomin Mana dan Allah

JamilaUmar315

@ZainabHassanMahdi9 kin siya book2 ne..?in kin siya to ki duba cikin Document.
Reply

ZainabHassanMahdi9

@ZainabHassanMahdi9 ok nagode sosai, daman nayi searching ne yaki ya nuna min sai book one nake gani shiyasa na tambaye ki
Reply

JamilaUmar315

Assalamu Alaikum Masoyan Janafty,akwai GIVEAWAY din da na shirya na littafan da nayi na kudi ma'ana paid books d'ina,Guda Biyar,tambayoyi kawai zan yi mutanen farko da suka fara amsa tambayoyin mu bayan kyautar littafi har da kyautar data,sannan akwai tattauna ta musamman da ni ba bu shamaki,mai bukatar kasancewa cikin wannan Giveaway din zai iya min mgana ta wannan lambar kamar haka 09069067488,mu na bukatar mutane kada su haura 500 kuma kada su yi kasa da hakan zamu rufe karban kowa da misalin 12:00pm gobe asabar in Allah ya nuna mana.  
          
          Nagode Sosai Allah ya taimakemu.
          Janafty.