Assalam alaikum... Allah ya karo basira...pls game da Aliyu Gadanga,bani son ya auro ni'ima sabida irin wulakancin da mahaifinta yayi mishi ran bikinsu,da Kuma tafiya gidan mahaifiyarsa ita da kawarta....ya dubi irin hallacin da mahaifin azeema ya mashi yadau yarsa ya bashi ya aura duk da ba sonta yake ba. Mutumin da ya kunce maka zani a kasuwa zai bika gida ya daure maka? Kawarta ta sa aka tura Mata kwarto cikin daki..yes,a zauna a ya yafe musu duk da bai musu hukunci ba but Allah ya bata wani miji nagari mafi sonta fiye dashi Aliyun..though ban San view na saura akai ba.