Assalamu alaikum
Bayan tazarar shuɗewar kwanaki masu tarin yawa, ina ban hakuri da jina shiru da kuka yi sakamakon abin alkairi da ya same ni, in Sha Allah ci gaban AN YI SAKE na nan tafe a gareku, na gode sosai ina bukatar addu'arku a gare ni, da yardar ina fatan samun kammala muku dukkan littafin da ya kasance incomplete, sai fatan Allah ya ba ni iko na gode.
Bissalam