
pen_of_simplicity
I think you'd like this story: "SKELETON IN THE CLOSET (a shameful secret)" by pen_of_simplicity on Wattpad https://www.wattpad.com/story/395541260?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp.w4b&utm_content=share_writing&wp_page=create&wp_uname=pen_of_simplicity Kallon ammu yayi wadda kukan ma dakyar yake fita fuskarta duk tayi ja ga karkarwar da take har kujerar jijjiga take ta takure waje daya pink lips dinta ya koma ash kallon ta yayi ya dauke Kai sai kuma ya sake juyowa yana kallon ta Ammu ya Kira sunanta luuu ta tafi jikin kujerar cikin tashi hankali ya