Assalamu Alaikum wa rahmatul lahi waa bara katuhu. Dan Allah duk da dai naga mabiya da dama sun tambaya ba a amsa su ba, ni ma zan gwada nawa sa'an, Dan Allah a taimaka muna littafin 'bintu diyar bayi ce 2' in ma takama sai biya ne, bb komi, sai in biya. Amma Dan Allah a karisa mana littafin. Allah ya karo basira.
Salaam yar uwa dan Allah meyasa kika tsaya da labarin BINTU DIYAR BAYI CE ko wani laifi aka maki ko ko dai kawai son rankine ko kuma kina wasu hidindimume.dan Allah acigaba mana da littafin.