Barka ki dai hazikar marubuciya, hakika kin cacanci jinjina sbd ban taba karanta littafin daya shiga raina kamar wannan ba, na ilmantu sasai kuma na dauki gyara mai tarin yawa a ciki. Godiya mai tarin yawa Allah ya kara basira da zakin hannu. Yaushe zaki cigaba don Allah cos naga a watsup har kin kai page 65 Nagode Sosai.