![](https://img.wattpad.com/useravatar/Mai_Dambu.84.191994.jpg)
Mai_Dambu
Ba zan fasa gaya muku ni uwa ce, sannan labarin nan ina son ki bibiya ko don sadaukarwa da Yaya da Innar Ayuba, Ummin Abhu Zar, Mama, Inna Laraba, Aunty da Ammah, Anneh suka yi akan cikar burin ahalinsu. Kowacce mace a cikinsu ta cancanci zama Uwa kuwa?.... SO da CIWO #AbhuZar #Maamah #Raheema #Yusrah #Ibrahim #Malak #Labibah #Jalaludeen I just published "3" of my story "SO DA CIWO". https://www.wattpad.com/1512372590?utm_source=android&utm_medium=profile&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Mai_Dambu