Assalamu alaikum lovelies......
Albishirinku masoya littattafan maman Maama, ina masu tambaya kullum cewa yaushe za'a yi sabo, to addu'ar ku ta karbu, nesa ta kusan zuwa kusa, dan ba da jimawa ba zaku ji ni da "Safiyya". Insha Allah. And what is more sweet is it is going to be free daga farko har karshe ...... But terms and conditions apply
First of all, please do follow my Instagram page. Jazakumullahu bi khair as you do so ...
https://www.instagram.com/maman.mamas.words?igsh=MW5yaXFqOHhubnIwaQ==
@MamanMaimoon Assalamualaikum. Maman Maama d ftn kina lfy. Kwanannan n karanta novels dinki guda biyu 'tagwaye' da 'jidda' to amma dg baya sai n fahimci n siyrwa ne, to y zanyi n siya please? Dg mai son rubutubki .. Ummu Awwab Dutse.