Mamuhgee
Link to CommentCode of ConductWattpad Safety Portal
ZAFAFA BIYAR ZAZZAFAN TAKU
ZAFAFA BIYAR ZAZZAFAN TAKU
INA KUKE MASOYAN ZAFAFA BIYAR DA MAKARANTA LITTAFAN HAUSA DAN NISHADANTUWA,ILMINTUWA DA QARUWA??
ZAFAFAN MARUBUTANKU DA BASA BAKU KUNYA SUN DAWO MUKU DA ZAFINSU TAREDA DA ZAFAFAN LABARAI DA ZASU BURGEKU DASU,
KAMAN YANDA KUKA SANI BAMU SABA BAKU KUNYA BA,
AKO YAUSHE MUNA ZAGEWA MU NISHADANTAR DAKU YANDA KUKESO,
SOYAYYA CE,ILMANTARWA NE,CAKWAKIYA CE,RAHA DA AZANCI HARMA DA ABUBUWAN QARUWARMU GABAKI DAYA.
DAN HAKA ME KUKE JIRA?
KU GARZAYO AYI TAFIYAR ZAFAFA ZAZZAFAN TAKU DAKU WANDA YAZO DA LITTAFAI MASU ZAFI GUDA HUDU,
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim
Sai katura shedar biyanka anan
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
09033181070
VIP
Zafin kai 3k
Furar danko 3k
Tabarmar kashi 3k
Bakon munafuki 3k
Zafafa
AmadouHalima9
Dan Allah Anty nikuma a Niger Nike ya zaayi nabiya wanan kudin KO Katin wayar?
•
Reply
HannahLawal4
Hi
Good day, ma
Please, ma, why are you not completing your books here?. It's really hard for some of us to find the complete book we want to read, and I like your books a lot. So please tell us what to do , thank you so much, ma.
faizamurai
Momislam2021
I just published "Chapter 1-2" of my story "MALAMIN MATA". https://www.wattpad.com/1590266388?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Momislam2021
Momislam2021
I just published "Chapter 63-64" of my story "DARK PASSION"::https://www.arewabooks.com/chapter?id=68f32885c72330a866bef937 *Kiyi following link ɗina Arewabook zaki samu daga farko * https://arewabooks.com/u/momislam11 Sauri ta dinga yi, gani take yi koda taje ma ba samunsa zatayi ba, cikin natsuwa yayi nocking ya buɗe tare da yin baya yana ware mata hannayensa ta taho da sauri kana ta shige jikinsa tana sauke numfashi, Wasu siraran hawaye suka biyo kumatunta, A hankali ya shigo da ita cikin gidan, yana riƙe da hannunta, sannan ya tura ƙofar tare da sanya key, har cikin parlorn suka shiga, idanunta suna a lumshe bata ga haɗuwar da parlon yayi ba, a saman cinyarsa ya ɗorata, tare da sanya harshensa yana lasar hawayen dake saukowa a kumatunta, tsintar kansa yayi da tura harshensa cikin bakinta, yana wasa dashi a hankali har tayi shiru.., "Amanata.." Ya kira sunanta cikin daɗa ɗar muryarsa, "Na'am" Ta amsa masa tana sunkuyar da kanta ƙasa, Dadynki bazai yi nisa dake ba, sannan wannan kukan ya isa haka bana son ganin hawaye na fita a idanunki, Zahra ta gyaɗa masa kai, "Please ki gayawa Umma ina neman alfarmar nan da one week zaki tare" Hannunta ta ɗora a nasa, muryarta tayi sanyi sosai tace "Dadyna bansan wane irin so nakeyi maka ba, dadyna bansan meye so ba sai a kan soyayyarka...! Littafin kuɗi ne normal group 500 vip 1k Account number 3175689751 Name Zainab Habibu first Bank Shaidar biya ta wannan number 08141799224 Mom Islam

https://www.wattpad.com/story/376478734?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_writing&wp_page=create&wp_uname=faizamurai. Read an amazing story.The story of three girls with different Habit and character.Najiba,Raliya,Nadiya.Thanks you.✨And don't forget to vote on my story
hafchoco
We love you so much antymu
Momislam2021
*NA KASA JUREWA*
Book2
Is paid
Normal group 500 vip 1k
Account number 3175689751
Name Zainab Habibu first Bank
Shaidar biya ta wannan number 08141799224
Page 5-6
I just published "Chapter 5-6" of my story "NAKASA JUREWA"::https://www.arewabooks.com/chapter?id=687eee1a8f8a07b083199a4c
daga ƙarshe dai tsintar kanta tayi a part ɗinsu Fulani, ta daɗe a tsaye tana kallonsu, saboda babu abinda suke ambata sai Murad, Fulani ce take cewa "da zarar Ruma ta auri Murad tana aihuwa zasu kashe shi, dan sunada tabbacin lokacin mai martaba ya mutu, sai suyi wadaƙa da dukiyar su san ransu,
Inuwarta tana tsaye Fulani ta gani, ta zaro idanu, cikin daka tsawa tace "ke daga ina kike sannan mai ya shigo dake gidana?"
Sosai ƴan hanjin cikin Gudidi suka kaɗa...!
Masu Arewabook book kuyi following ɗina akwai more pages acan ga link nan
https://arewabooks.com/u/momislam11
Mom Islam ce
SultyWrites22
I think you'd like this story: "DESTINED MARRIAGE " by pen_of_simplicity on Wattpad https://www.wattpad.com/story/398525301?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp&utm_content=share_writing&wp_page=create&wp_uname=pen_of_simplicity