Assalamu alaikum my lovely readers
Na ga comments ɗinku sosai akan littafin WASU MATAN da na fara a Wattpad amma ban kammala ba. Ina so na fara da ban haƙuri saboda jinkirin da aka samu akan labarin
The good news is ✨, littafin cikakke zai fara zuwa a ranar 11 ga September 2025 a:
Telegram
Arewabooks
Price ɗinsa kuwa 1k kacal (very affordable ). Updated version, wanda ya fi wanda kuka gani a Wattpad armashi sosai. Already na ɗora 10 free pages, you can check out.
Ina matuƙar jin daɗin ƙauna da goyon bayan da kuke bani, ku cigaba da kasancewa tare da ni domin labarin zai ƙara burge ku sosai in shaa Allah
Maryam Farouk (Ummu-Mahir)