Assalamualaikum! Da fatan kuna lafiya...ina me baku hakuri na rashin posting ...bansan da wani baki zan baku hakuri ba,Dan Allah kuyi hakuri... I was very very sick a whole 3mnth. So I am not allowed to stress myself on phone,Kuma Allah ne yayi ina da ragowar kwanaki and Alhamdulillah naji sauki sosai kuma inshallah zan dawo da duk wani activities dina...ina sake baku hakuri Allah ya wuce zuciyar ku,A ci gaba da hakuri dani...in my next novel makamancin haka baze sake faruwa ba...sannan zan ajje link na WhatsApp group
In case in ban hau Wattpad ba, na gode sosai a kullin takuce missdynamite❤️