Salam
Mrs j...ya kokari ya aiki. Please when are you finishing "hatsabibin tsibiri" in fact most of your novels are incomplete and u didn't mention if we are to buy...ur novels are worth reading pls try and meet up, kin lasa mana Zuma a Baki kuma Baki cigaba da bamu ba hahahah. Thank you, Allah kuma ya Kara basira da lafian hannu Dan rubuto mana labari.