```Assalamu alaikum```
*Aunty Hafsat yaushe zaki fara wani novel ne? Hafsat dan Allah wai yaushe zaki sake mana new book ne? Wlh ni na gaji da jiran isowar littafin ki kinfa jima baki sakeba. Mukam dan Allah ko na kuɗi ne ki sake mana za mu biya kin ji?*
```Uhumm kullum tambayar kenam wanda fan's suke min wasu har da baƙar magana, amma ba komai nasan duk cikin so ne to ga amsar ku, bayan lokaci da na ɗauka ba tare da kun jine ba to yau gani na dawo tare da babban tsara ba da nake tafe muku dashi, wanda nasan za kuyi matuƙar farin ciki da zuwan sa,ɗauke nake da sabon salo zazzafa me ƙunshe da ilimintarwa, faɗakarwa gami da kuma nisha ɗantarwa, littafi ne da ya ƙunshi ban tausayi,ban dariya ban al'ajabi me take *TAUFEEƘ* hmmm daga jin sunan kunsan akwai magana, *TAUFEEƘ* zai zo muku a free ne a 1st October 2021 insha Allah, daga bisani kuma *AMRISH AL'IMASH* shi kuma zai zo muku na kuɗi akan farashi me sauƙin biya, baxan ce muku komai akan wannam litattafai ba ku da kan ku zaku bani labari, kunsan dai yadda nake sarrafa Alƙalami na kar ku hausawa sunce sayan na gari maida kuɗi gida.```
_Kar ku manta ina son comments sosai da kuma sharhi dan rashin comments shi zaisa na tsigeki dan haka in kinsan baza kiyi comments ba zaman kurame zakiyi pls karki shigomin._
*Kar ku mance ranar 1st October 2021 insha Allah*
*Ina maraba da masoyana Hafsat A Garkuwa taku ce*
*ONE LOVE*✨
08132761212