Aslmalkm warahmatullah,malama Nabila barka da dare,ya kokari,ya hidima? Allah ya kara basira da daukaka. Pls ta ya zan samu tsoffin books dinki kamar almajirai ma 'ya'ya ne? Hakika books dinki na dauke da fadakarwa da ilmantarwa Allah ya kara lfy mai amfani