Nana_haleema
Hello my people ya kuke ya kwana biyu? Babban albishir a gare ku kawai, akwai bonus page na ZANEN ZABUWA book2 da zai zo muku nan bada jimawa ba♀️ wannan garab'asa taku ce kawai a daure a danna tauraro in aka karanta. Nana haleema✍❤
@Nana_haleema