OFFICIAL_NWA

*NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*
          	
          	Assalamu alaikum warahmatullah! 
          	
          	Barka da warhaka, da fatan dukkaninku kuna lafiya? Bayan haka, ƙungiyar nan mai suna a sama, na farin cikin shaida wa ɗaukacin masoyanta, ma'abota bibiyar rubututtukan 'ya'yanta, har ma da wanda ba su ta6a bibiyar ba amma suna da ra'ayi, cewa sun samo muku hanya mafi sauƙi wacce za ku samu labaransu.
          	
          	Hanyar da za ku bi ita ce;
          	
          	Ku je *play store,* kai tsaye wurin searching za ku rubuta *Nagarta Writers,* za ku ga manhajarmu (application) ya 6ullo, sai ku danna install, a sauƙaƙe, ba ya da wani nauyin da zai zuƙe muku data.
          	
          	Bayan ya gama duka, sai ku shiga a cikinsa. Za ku ga categories na littattafanmu baki ɗaya. Sai ku zaɓi category ɗin da kuke son dubawa, misali kina son karatun horror, a categories ɗin za ku ga horror sai ku shiga. Za ku ga littattafai sai ku za6i wanda kuke so.
          	
          	Ba a nan kaɗai abun ya tsaya ba, a kusa da categories akwai inda *Authors* yake, sai ku shiga. Za ku ga jerin members na nagarta, sai ku za6i sunan wacce kuke son karanta littafinta.
          	
          	Haka kuma, akwai wurin searching daga can sama, za ku iya saka #tag na littafin ko kuma sunansa, ko sunan marubuciyar, za ku ga ya ɓullo sai kawai ku shige.
          	
          	Zaku iya adana littafin a ma’adanar app din, wato saved da ke rubuce, dan saukin samun littafin da kike kan karantawa.
          	
          	Wannan wata hanya ce mai sauƙin gaske, wacce muke fatan dukkanin masoyanmu na gaskiya za su ji daɗinta. Za kuma su yi alfahari da wannan ci-gaba da muka samu.
          	
          	Mun gode sosai da soyayya.
          	Mun gode da bibiyar labaranmu.
          	Muna tare da ku a kodayaushe.
          	
          	Ga link na app namu dan saukin isa ga manhajar:-
          	
          	https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.com.nagarta
          	
          	Signed by NWA OFFICIALS

MaryamerhAbdul

@user52533645 babu a AppStore a yanzu, amma zaki iya samun dukkan abunda yake app ta link namu kamar haka:- Www.nagartawriters.com.ng
Reply

user52533645

Please na duba bbu a AppStore 
Reply

queenkhady04

Assalmu alaikum nide Ina da shawara akan wannn littafi me suna (INA MUKA DOSA) mezai Hana ku juya akalan labarin zuwa cewa mutum shiyake bada labarin kanshi da kanshi sai Inga kmr a iya tunanina zai fi yin armashi bisalam ngdde Amma idan na Bata muku Rai kuyi hakuri Dan Allah