@OumRamadan1 wslm ,ohk to ngd d tunatarwa but inkin fahimci farkon labarin Mami da aunty Yan uwane ita kanta auntyn Kara suke yiwa mamin, ba karamar karramawa bace Dan uwanka ya tsaidaka akan harkar auran yayansa hajiya sara Kuma a yadda labari ya nuna ita Yar harkar karyace Bata cika son mu,amala dana kasa da itaba so shiyasa taafi fifita kawayenta matan sanatoci akan Yan uwanta kin fahimta Amma duk d haka n gode d tunatarwa