*NAGARTA WRITER'S ASOCIATION*
(CLIQUE)
Wai ina kuke ne? Ma'abota karanta littattafan nagartacciyar k'ungiyar nan me suna a sama, kowa ya san Nagarta tsohuwar hannu ce, ko a girki an fi son tsohon hannu bare kuma a novel, domin tsohon hannu daban yake da sabon hannu, dan haka ina me farin cikin sanar da ku cewa wannan fasihiyar k'ungiya ta kawo muku dad'ad'an littattafai wanda akai musu take da FITATTU SHIDA, to fa ba wai take ne kawai aka yi musu ba, fitattun ne a zahirin gaskiya, dukkan shidan idan kika fara karanta su sai kin kasa gane wanne yafi wani dad'i, domin ji za ki yi kin fita daga CIKIN DUNIYARKI kin shiga wata ta daban, har ba za ki so dad'ad'an labaran nan su barki a baya ba, hakan ne ya sa ni AMRA da nake baku labari na mallaki nawa a hannu kuma sunzo mini da sabon salo cikin ZAMANINA domin su d'in SARA DA SASSAK'ANE, basa hana gamji toho, kuma su d'in DUHUN DAMINA ne maganin mai kwad'ayi, domin ina da tabbacin su d'in HASKE NE A DUHU, don za su kawo gyara sosai CIKIN DUNIYARMU domin dukkaninsu sun tattaru cikin GASKIYA D'AYA.
Hakanne ya sa nake sake kira gareku ma'abota karatun littattafan hausa da kar ku sake a baku labarin dad'ad'an littattafan nan kamar haka:
*CIKIN DUNIYARMU*
BEBE'ARTH
_*HASKE A DUHU*_
_Aisha M Mahmud_
(Meeesherh lurv)
_*DUHUN DAMINA*_
_Maryamerh Abdul_
(Kwaiseh)
_*SARA DA SASSAK'A*_
_Qurratul'ayn_
_*ZAMANINA NE*_
_MUNAYSHAT_
_*GASKIYA DAYA*_
Asisi B. Aliyu
K’ungiyar Nagarta na farin cikin sanar da ku cewa zaku fara samun dukkan litattafan nan a farashi mai sauk’i wanda muke baku tabbacin babu asara cikinsa.
Litattafai ne da suka tara d’umbin ilimi, fasaha, tausayi, soyayya da duk wani abunda rayuwa kan iya tunkud’awa a babin d’an Adam.
Bamu baku tabbacin zallan farinciki a ciki ba, haka zalika bamu baku ta akasin haka ba. Ku yi tsammanin samun tirka-tirkan rayuwa a wadan nan litattafai, tabbaci guda da zamu iya mika muku, shine ilimi.