Realeshaa

Assalamu Alaikum my dear  Fan's fatan kuna Cikin 'koshin lafiya da amincin Allah... Please kuyi following 'din sabon account 'dina kasancewar tsohon account 'dina baze gyaru ba dole sede in ha'kura dashi so please and please kuyi following sabon One Love nake numu.

Realeshaa

Assalamu alaikum masoya barkanmu niceeal easha me wannan account din ya samu matsala so zan ri'ka amfani da wannan kafin Allah yasa wannan ya gyaru Ina fatan zaku cigaba da bibiyata nagode, kuyi following saboda kada yazo yaki taruwa.

aminullah69

Assalamu alaikum real eesha gaskiya littafin KISHIYA KO BAIWA  yayi dadi, ina Neman izinin karantashi a YouTube , nagode

RealEesha

@aminullah69 Kayi min magana ta WhatAssp ga contact 'dina 09068403802
Reply

mamanaffan6

Hii, littafin ki na kishiya ko baiwa yayi Allah kara zakin hannu pls yaushe za ki fara posting na kiyar da danib...

RealEesha

@mamanaffan6 Nagode sis se bayan sallah Insha Allah.
Reply

ishmicool

Assalamu alaikum
          Littafinki Mr Arrogant yayi dadi sosai naga kina rubuta wani Ashnan Amma banga 1 to 40 pages ba. Allah ya kara basira

ishmicool

@ishmicool nagode, ina zan samu WhatsApp contact inki?
Reply

RealEesha

@ishmicool Ameen wa'alaikum salam ngd sosai eh babu daga farko anan sede inkinaso kiyimin mgn ta whatassp
Reply