RealZahra4life

Aslm Inama kowa Barka da shan ruwa Allah kasa mudace Allah ka cika mana burinmu na alkairi Allah ya biyama kowa bukatar sa duniya da lahira Ubangiji Allah ya yayema kowa damuwar daya ke ciki Allah ka Daka farin ciki a zuciyar duk musulmai I