ummabeauty

Aslm Alkm pls littafin ki na yar bariki book 2 nake so

ummabeauty

@Rufaida-Omar okay Nagode sosai da kulawa 
Responder

Rufaida-Omar

@ummabeauty Waalaikumussalam sis. Ina editing yar bariki ne
Responder

rahama222

Aslm Dan Allah aunty Rufaidah Ina zansamu littafin ki na karfen kafa dan Allah

Rufaida-Omar

@rahama222 Waalaikumussalam. 09034973645 kimin magana whatsapp
Responder

JamilaGarbaGambo7

SLM sister Rufaida sunana Jamila Garba Gambo kuma ni fan dinkine Dan Allah Ina zan Sami book din ki Rumfan Kara? I will be happy and grateful if you consider
           me

Rufaida-Omar

@MaimunaYahuza03 Waalaikumussalm. Rumfar Kara shi ne a bakandamiya. Ƙarfen ƙafa kuma ki yimin magana whatsapp 09034973645
Responder

MaimunaYahuza03

@Ruafaida-Omar Assalamu Alaikum, Sis Dafatan kina lafiya, Nima din Dai Karfen kafa nakeso, Amma naji kince anemeshi a shafin Bakandamiya. Tambaya ya ana itace a Wani manhaja zan Samu Bakandamiya? please 
Responder