Rabiatu333
jiddab
Salam sis,pls cigaban tsaka Mai wuya,da kuma dr AS zaki, nagode,Allah ya Kara basira da karfin Ido sister
Hajisya
ASSALAMUALAIKUM YA IYALAI DA FATAN KOWA LAFIYA? INA KARA MIKI TUNI DAI AYI MANA UPDATE NA TSAKA MAI WUYA
maryamsadeeq
Salaam alaikum. Ya aiki? Dan Allah Ina zan sami novel dinki ‘tsaka mai wuya’? It's interesting. Allah ya kara basirah
SafiyyahGaladanchi
@maryamsadeeq ok then I'll be updating nan ma insha Allahu just because of you. Thanks.
•
Reply
Khair74
Salaam sis Safiyyah ya kike?Ftn komai lfy.Naji sister dinki Billy ta haihu,Allah raya rayuwa me albarka,Yasa mahaddatan Qur'an ne,Ya bata lfyr shayarwa da hakuri da juriyar tarbiyya