Naseeb01
Link to CommentCode of ConductWattpad Safety Portal
Muna murnar sanar da ku sabon littafin mu na tataccen tarihin Annabin rahama (S.A.W). https://my.w.tt/eZJ4KsTLubb Wannan shine link din labarin, sannan wannan tarihi yazo da sabon salo na tacewa da tantance abinda ya tabbata. Ga masu wattpad zasu iya saduwa da labarin. Sannan bayan kammalawa zamu saki pdf ga wanyanda basa wattpad. Allah ya bamu iko! Naseeb Auwal