Addu'a takobin mumini ce ,yi imani da Allah da manzonsa (SAW) kayi Riko da Azkar Safi da yamma ,Bissmillahiladhii last yadurru ma'asmihi shai'un fil Ardi wala fissama'i wahuwasaami'ul Aliim (sau uku akaranta safe da yamma )Abu Salam yace `naji manzon Allah (SAW) yana cewa Duk Wanda yakaranta wanan addu'a safe da yamma babu wani abu da Zai cutar dashi .ankarbo daga Abu Dawud,Tirmidhi ,Nisaa'i da Hakim)Allah yakara masu Rahma)Amin