Dakin leeya ta tura ta shiga ba kowa a ciki an kashe naurorin sai gawar jojo dake kwance rufe da bedsheet din asibitin jikin kofar ta sulale tana wani irin kuka na fitar rai haba JoJo haba maisa zakamin haka meysa zaka tafi Ka barni tafiyar da ba'a dawowa meysa zaka barni cikin duhu da kuncin wanna duniyar kazo mu tafi tare dan Allah kazo Ka tafi dani duniyata babu kai tamkar kurkuku ce wayyo kaico mutuwa kamar wadda aka tsikara ta miqe ta isa gaban gadon da karfi ta yaye rufar zanin tare da kifa kanta Kan kirjinsa tana ci gaba da raira kukan ta cikin gajiyawa da komai "Dan Allah Ka tashi Dan Allah badan ni ba Ka taimaki rayuwata ko don son da nake maka in ma Kai baka so na JoJo dan Allah Ka bude Ido Ka ganni a matsayin matarka bana san wanna Wasan ta fada tana kamo fuskar sa ta shiga jijjiga shi kafin ta saki fuskar ta riqo rigarsa ta kifa kanta a kansa tana sake sakin wani marayan kuka .
I think you'd like this story: "RA'AYI NA NE " by pen_of_simplicity on Wattpad https://www.wattpad.com/story/394714518?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp.w4b&utm_content=share_writing&wp_page=create&wp_uname=pen_of_simplicity
Kuyi following dina domin samun update Kan lokaci, plz do support me by voting and commenting
Ignore User
Both you and this user will be prevented from:
Messaging each other
Commenting on each other's stories
Dedicating stories to each other
Following and tagging each other
Note: You will still be able to view each other's stories.