
Momislam2021
Link to CommentCode of ConductWattpad Safety Portal
Aslamu alaikum fans akwai wani garaɓasa da zanyi akan duk wacce ta faɗamin jarumar cikin littafaina kamar haka ... Zakiyi saving number ta ki turomin da amsa in sambaɗaki a grp. Baringa masoya littafaina 1. YARINYA MAI TAƁARGAZA , menene asalin sunan Jarumar ? 2.Menene sunan Jarumin cikin littafin ƘANIN UBA ? 3.Menene sunan Jarumar littafin JININ ABBANA 4. Menene sunan Jarumin cikin littafin LADIDIN ƘAUYE ?. Idan kika canki ɗaya daga cikin sunayen akwai kyautar sabon littafina da nake posting da kuma wanda zanyi free a kafta 08141799224 MOM ISLAM