SiyamaIbrahim

Assalamu alaikum and hello dear am here to let u know that tomorrow will be d first update day for d book Tambari don't forget to spread luv by simply voting,commenting and adding it up to ur libraries for a quick reminder whenever a new update is added up,till then keep d love flowing 

Momislam2021

* TSAUTSAYIN TAUNA*
          
               Chapter 17-18
          
          https://arewabooks.com/chapter?id=638f172bc17548e401d1c160
          
          Dan Allah baba ka taimaka ka auramin Aisha, duk da nasan yarinya k'aramace, zan raineta zanyi tattalinta har zuwa lokacin da zatasan ciwon kanta..
          
          Meya kawo Khalil cikin rayuwar Aisha?
          
          Shin su baba zasu aura mishi ita a k'nk'antarta?
          
          
          Zaku sami complete a arewabook
          Muje zuwa
          
          
          Mom Islam

Momislam2021

*_TSAUTSAYIN TAUNA_*
          
          
          Zata fashe
          Mun faso.
          
          _Mom Islam_
          
          
          https://arewabooks.com/chapter?id=638717087dd221ff54200cb1
          
          
          Follow my account https://arewabooks.com/u/momislam22
          
          
          Wai kunsan cakwakiyar da aka tafka kuwa?
          
          Sud'in tagwaye ne, amma basusan da hakan ba, sakamakon sharrin matar ubansu, wata cakwakiyar ma, k'anin matar uban yaje neman auran yarinyar kishiyar matar uban ya kukaji salon?"

Momislam2021

Momislam2021

Momislam2021

Siyamaibraheem