Assalamu Alaikum
Ina mai baku hak’uri a bisa rashin jina da kuka yi kwana biyu.
Wlhy na yi tafiya ne kuma wajen da muke ba ma da isasshen network, sak’o baya saurin zuwa ko ka tura. amma in sha Allah yau d’in nan zaku ji ni.
Na gode sosai, ina yi ma kowa fatan alkhairi.