Momislam2021

I just published "Chapter 63-64" of my story "DARK PASSION"::https://www.arewabooks.com/chapter?id=68f32885c72330a866bef937
          
          *Kiyi following link ɗina Arewabook zaki samu daga farko *
          
          https://arewabooks.com/u/momislam11
          
          
          Sauri ta dinga yi, gani take yi koda taje ma ba samunsa zatayi ba, cikin natsuwa yayi nocking ya buɗe tare da yin baya yana ware mata hannayensa ta taho da sauri kana ta shige jikinsa tana sauke numfashi,
          Wasu siraran hawaye suka biyo kumatunta, 
          A hankali ya shigo da ita cikin gidan, yana riƙe da hannunta, sannan ya tura ƙofar tare da sanya key, har cikin parlorn suka shiga, idanunta suna a lumshe bata ga haɗuwar da parlon yayi ba, a saman cinyarsa ya ɗorata, tare da sanya harshensa yana lasar hawayen dake saukowa a kumatunta, tsintar kansa yayi da tura harshensa cikin bakinta, yana wasa dashi a hankali har tayi shiru..,
          "Amanata.."
          Ya kira sunanta cikin daɗa ɗar muryarsa, 
          "Na'am"
          Ta amsa masa tana sunkuyar da kanta ƙasa,
          Dadynki bazai yi nisa dake ba, sannan wannan kukan ya isa haka bana son ganin hawaye na fita a idanunki,
          Zahra ta gyaɗa masa kai, "Please ki gayawa Umma ina neman alfarmar nan da one week zaki tare"
          Hannunta ta ɗora a nasa, muryarta tayi sanyi sosai tace "Dadyna bansan wane irin so nakeyi maka ba, dadyna bansan meye so ba sai a kan soyayyarka...!
          
          Littafin kuɗi ne normal group 500 vip 1k 
          
          Account number 3175689751
          
          Name Zainab Habibu first Bank 
          
          Shaidar biya ta wannan number 08141799224
          
          Mom Islam 

Momislam2021

*NA KASA JUREWA*
          
               Mom islam 
          
          Book2 
          Page 33-34
          
          I just published "Chapter 33-34" of my story "NA KASA JUREWA"::https://www.arewabooks.com/chapter?id=688f16a724c3c839917a8159
          
          Tana kukan tana ci gaba da girgiza kanta da yayi mata nauyi, tunda ya fara maganar take ta girgiza masa kai hawaye na zuba, cikin Muryar kuka tace "yah Ma'aruf ba kukan auren da zakayimin nakeyi ba, kukana bashi da alaƙa da auren..."
          Tai maganar tana share hawaye,
          Murmishi yayi tare da kamo hannunta na dama, kafin yace "Aysha nayi miki alƙawarin bazan taɓa barinki cikin damuwa ba insha Allah, bazan taɓa bari kiyi nadamar aurenmu ba, zan mayar dake tauraruwa a cikin mata, zan mayar dake Gimbiya wacce tafi ko wacce mace sa'ar miji...!
          
          Normal group 500 VIP 1k 
          
          Account number 3175689751
          
          Name Zainab Habibu first Bank 
          
          Shaidar biya ta wannan number 08141799224
          
          
          Masu Arewabook kuyi following ɗina akwai more pages acan ga link nan  
          https://arewabooks.com/u/momislam11
          
          
          Mom Islam

Momislam2021

*NA KASA JUREWA*
          
              Mom Islam 
          
          _Book2_
          Page 19-20
          
           *BONUS *
          *BONUS *
          
          
          _Abishirinku masoyan Littafin nan mai farinjini wanda kuka fi sanin sa da suna *NA KASA JUREWA* Yau dai ga babbar dama ta samu, nace ba idan kina ɗaya daga cikin masu son karanta littafin yau dai nayi bonus, wanda nasan zai faranta ran masoya, daga yau zuwa kwana uku zaki samu littafin a ɗari uku kacal VIP kuma a ₦600  zaki tura da kuɗinki ta wannan asusun dake ƙasa_
          
          *BONUS *
          
          Normal group ₦300  Vip 600
          
          Account number 3175689751
          
          Name Zainab Habibu first Bank 
          
          Shaidar biya ta wannan number 08141799224

Momislam2021

*NA KASA JUREWA*
          
          
                   Mom Islam 
          
          I just published "Chapter 71-72" of my story "NAKASA JUREWA"::https://www.arewabooks.com/chapter?id=6877ddee2ec018e591291bfe
          
          
          "Kinga tashi kije, wlhi idan har kika biye masa yayi miki daɗin baki ke kika sani, dan ɓatan watanki ya ɗauke ba shi ke nufin ki koma ga mijinki ba, ah to, wallhi ina nan babu ruwana,"
          Kaka ta faɗa tana bin ta da kallo, sake ɗago idanu tayi ta kalli Momcy, 
          Momcy tace "tashi kije amma fa ki kula"
          Har ta fito bakin ƙofa, Momcy ta ƙwala mata kira ta dawo, "zo ki ɗauki ƴarki"
          Momcy ta miƙa mata mimrah,
          Bayan ta karɓeta ta fice a ɗakin kai tsaye ta wuce ɗakin ta,
          A saman sallahya ta samesa yana ta kwararo adu'oi, bayan ya shafa, ya miƙe yana ninke sallahyar yana yiwa mimrah murmishi, kafin ya matsa inda Yusra take tsaye, ya buɗe hannayensa, ta matso ya rungumesu...!
          
          Zaki samu more pages a Arewabook kawai kiyi following ɗina ga link nan  
          https://arewabooks.com/u/momislam11
          
          Mom Islam 08141799224