Naseeb01

Aslm Alkm.
          Maraba da zuwa duniyar wattpad, muna tallata miki wasu daga cikin ayyukanmu.
          
          1. Tarihin Annabi Muhammad (Tarihi)
          2. Sacrifice (English Novel)
          3. Bahaguwar Fahimta (Hausa adventure)
          
          Dama wasunsu, fatan zaki karanta. Shawararki abar nema ce.

Teemah37

@Naseeb01 U re most wlcm
Reply

Naseeb01

@Teemah37 
            Masha Allah, thanks a lot!
Reply

Teemah37

@Naseeb01 W.slm,nagode in shaa Allah zan karanta,yanzu zan fara da Bahaguwar fahimta
Reply