Salam!Gaisuwa irin ta addinin musulunci..Da fatan ana azumi lafiya,Allah ya karbi ibadun mu baki daya,Ameen..Ku yi hakuri makaranta,kwana biyu ban samu posting din Karshe Kiyayya ba,Azumin nan ne ke bani wahala,ga kuma shayarwar da nake ki,amma ina kai yanzu haka,na fara rubutawa tun shekaran jiya,sai kuma ideas din suka ki zuwa,shi ya sa na bar rubutun kar garin so nayi muku posting na je na yi rubutun da ba zai gamshe ku ba,shi ya sa nake daukan lokaci na dan na rubuto muku abu mai kyau..Insha zan yi posting daga yau zuwa gobe ku kara hakuri..Nagode Taku Mrs Bee