miss_untichlobanty

salam sister barka da war haka. Dan Allah dan ban takura miki ba ki karanta labari na mai suna YAJI TA MATA ko YARINYARCE TAYI MIN FYADE. Zanyi MATUKAR godiya da hakan. Sai na jiki na gode!

Ummu_Ahmerd

@miss_untichlobanty Ok insha Allahu zan samu lokaci na karanta, ki turomin link din.
Reply