UmmulkhairMuhammad

Red, share, comments, and vote shi ne abin da nake bukata ga fans.
          	https://www.wattpad.com/story/288334643

UmmulkhairMuhammad

Aslm
          Sister masha Allah littafi yayi sosai yabada ma'ana sannan concluding din littafin yayi
          Awasu wuraren kikan kira Abubaka dasuna bash
          Kidanbi ki duba dagunda yasace khadija inda yace taje tai wanka tafitomai kamar yanda take zuwa wa mijinta
          Da karshe wajen da yake zaune da kakarsa akeken guragu kinkirashi da bash
          Sannan ni in ina karatun novel nakan so inci gabane da karatun inkaina ya daure nakasa fahimtar mezai faru agaba
          To awannan littafin inkai makaranci ne zaka iya gane menene zefaru a karshe
          Saka makon kina nuna maman yasmen namijine kin fahimtar da makaranci
          Da kin boye kawai akan maman Yasmin macece kingane se lokacin da suka hadu anan za agane ai namijine maman yasmin
          Duk kwararren makaranci inyaje siyan novel kafin yasiya yakan karanta farko da takiya da karshe
          Ta haka books yake samun shiga
          Amma littafin akwai darussa sosai za akaru dashi ze karbu insha Allah
          Game da shawarar ki da kika ce da ban bayyana Mmn yasmeen a matsayin namiji da wuri ba Amma kuma ai in kin lura a farkon lbrn mun nuna yana da kudirin son ya kashe mata aure ya aure ta,  hkn ma a tunani na zai iya rike mai kallon yace shin yana cimma burin na sa na samun auren ta musamman da ya samu makaman da in har sun bayyana auren ta na iya mutuwa amma gashi ya samu makaman amma sai Allah ya juya al'amuran kudirin sa bai cika ba. Amma idan har nace zan ɓoye lbrn ya tafi akan shi namiji ne to dole sai na ɓoye kudirin sa kuma mai karatu ne yasan namiji ne amma ita ba ta sani ba sai da suka haɗu dan idan kika yi duba idan da Film ne dole mai kallo yasan namiji ne dan dole a dinga nuna shi amma shawarar kin nan zan tuntuɓi marubuta idan har suka ce in yi amfani da nakin hkn zan yi.

UmmulkhairMuhammad

Sunan littafin SILAR KAFAR SADARWA lbr ne da yake mgn akn yadda ake amfani da social media na illolin sa da amfanin sa, duba yadda yanzu komai jama'a sai sun yi posting a media sabon gida, mota, aure, lbrn dai na wata ce da ta faɗa tarkon wani namiji sanadiyyar saka photunan ta a DP DA STATUS, har ya keta mata haddi shi kuma wannan Guy yana amfani da sunan Mata ne yana kasancewa a group na mata a WhatsApp to a haka yarinyar ta haɗu da shi suna abota a tunanin ta da Mace take abota a haka har suka haɗu ya cimma burin sa a kanta ni dai manufar lbr na shine ayi takatsantsan da social media kuma jama'a su daina faɗan progress nasu a media ba kowa bane yake son Mutum da alheri, kamar ni a zama na ta Mace sai kaga mata a group suna bayyanar da sirrin gidan auren su a group ko me mazajen su suka yi musu sai sun faɗa, to ire-iren Wannan abubuwan ne ya ja hankali na nayi rubutu da fatan masoya na zasu karanta kuma zasu amfana tabbas labarin akwai nishaɗantarwa kuma akwai tausayi ga darasi ku dai ku karanta kawai.