Rukayyassaid

Aslm Ummussalama barkanmu da Sallah ftn an Yi Sallah lfy. Please novel dinki "Amjad" munata Miki mgn ba Kya respond Dan Allah ki taimaka ki ci gaba in na kudi ki gaya Mana price din muna so za mu saya.
          Please I need your response

waleeda2

@Rukayyassaid  zanmata magana taci gaba. Sorry guys
Contestar

fatimamusamaikore

@Rukayyassaid , wlh fa munata Jira kinsama na abun a Rai kuma Baki cigaba 
Contestar

Rukayyassaid

Aslm barkanmu da Rana 
          Dan Allah Yar uwa ki taimaka da novel dinki " AMJAD" ci gaban please. Nayi Miki msg har sau 2 ba ki responding ba.
          Please in Kuma paid book ne nawa ne kudin.
          Novel din na ki yayi dadi sosai.

razeemar

@Rukayyassaid Yaww pls sis inkin samu nima zanbiya ina bukatarsa
Contestar