ZAFAFABIYAR

*_ZAFAFA BIYAR _*
          	 *_ZAZZAFAR TAFIYA 2022_* 
          	
          	
          	*_INA MASOYA,ABOKAI DA 'YAN AMANAR ZAFAFA BIYAR KU MATSO TA FASHE FA DAN KUWA SUN FASO MUKU A DAIDAI KAN GABA TAREDA ZAFAFAN LITTAFANSU DASUKA SHIRYA TSAF SUKA TSAROSU DA ZAFINSU KAMAR KODAYAUSHE,_*
          	*_WANNAN KARON SALON NA DABAN NE,_*
          	*_TAFIYAR ME ZAFI CE,_*
          	*_TSARIN NA MUSAMMAN NE,_*
          	*_LABARAN NA SHIRIN GASKE NE DAN KUWA A WANNAN TAFIYAR ZAKU SAKE TABBATARDA ZAFAFA DA ZAFINSU SUKE_*
          	*_DAN HAKA KU GARZAYO KAR AYI BABUKU,_*
          	*_KARKU TSAYA JIRAN NA MASU DAUKOWA TA BAYAN KATANGA KU BIYA KU SHIGA AYI DAKU KU KARANTA A NATSE DA ZAFINSU BATAREDA SUN HUCEBA,_*
          	*_SHIN KO KUNSAN MASU FITARWA SUNA EDITING GURIN SATOWA SUNA RAGE MUKU WASU GURAREN JIN DADIN LABARIN?_*
          	*_DAN HAKA DAIN JIRA 'YAR UWA/'DAN UWA ZOKU MALLAKI NAKU TA HANYA MAFI NUTSUWA DAN WANNAN KARON TAFIYAR TA MUSAMMAN CE._*
          	 *_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA_* 
          	
          	
          	*1*~ *_KUFAN WUTA_*
          	  _Safiyya Huguma_
          	
          	*1*~ *_BAQAR INUWA_*
          	  _Billyn Abdul_
          	
          	*1*~ *_RAYUWAR MACE_*
          	  _Hafsat Rano_
          	
          	*1*~ *_MASARAUTA_*
          	  _Miss Xoxo_
          	
          	*1*~ *_NOOR ALBI_*❤‍
          	  _Mamuhgee_
          	
          	
          	
          	Guda 1300
          	Guda 2400
          	Guda 3500
          	Guda 4700
          	Guda 51k
          	
          	
          	*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN_*
          	
          	Bilkisu Ibrahim Musa
          	1487616276
          	Access bank
          	
          	Number shaidar biya
          	
          	*_09032345899_*
          	
          	
          	*KATIN MTN*
          	
          	09166221261
          	
          	
          	*_TEAM ZAFAFABIYAR_*

pen_of_simplicity

I think you'd like this story: "SKELETON IN THE CLOSET (a shameful secret)" by pen_of_simplicity on Wattpad https://www.wattpad.com/story/395541260?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp.w4b&utm_content=share_writing&wp_page=create&wp_uname=pen_of_simplicity
          
          Kallon ammu yayi wadda kukan ma dakyar yake fita fuskarta duk tayi ja ga karkarwar da take har kujerar jijjiga take ta takure waje daya pink lips dinta ya koma ash kallon ta yayi ya dauke Kai sai   kuma ya sake juyowa yana kallon ta Ammu ya Kira sunanta luuu ta tafi jikin kujerar cikin tashi hankali ya

pen_of_simplicity

I think you'd like this story: "MAHREEN" by pen_of_simplicity on Wattpad https://www.wattpad.com/story/396561996?utm_source=android&utm_medium=com.whatsapp.w4b&utm_content=share_writing&wp_page=create&wp_uname=pen_of_simplicity
          
          
          wani harsashin aka Kara harbowa saitin Maher dake kokarin sawa bindigar sa alburushi da wani irin gudu ta karasa gareshi tare da hankade shi da karfi yayinda ita kuma alburushin ya sauka saitin..........."