ZahraArkel
As salamu’alaykum warahmatullah, Barkan mu da warhaka ya kuke ya frgabar gari to Allah ya kare mu ya kawo mana qarshen wannan annoba data addabi duniya,sannan ina mai fatan za ayi haquri na rashin jina ina posting cigaban littafin DAMATA TA BIYU na dan ajiye ne zuwa wani lokaci dafatan za a fahimce ni. Thank you so so much,much love guys❤️❤️
sauwama
@ZahraArkel waalaiki salamu warahtullahi taala wabarakatuhu muna jiranki Allah ya dawo da biro dinki with fulll ink kiyita rubuta mana babu tsayawa Allah ya kara basira
•
Reply