Zahrah193

          	Hello Lovelies
          	It's Zahraty here again, wannan marubuciyar da ta nishaɗantar daku a litattafan ta kamar Haka:
          	
          	*CAPTAIN UMAR*
          	*MASARAUTAR MU*
          	 *MAHAIFIYATA CE SILA* 
          	ANAYAH
          	
          	Wannan karon a Shirye take tsaf dan nishaɗantar daku a cikin sabon littafin ta mai suna *NIMRAH* b Wanda zaizo muku nan ba da dadewa ba Ku daga jin sunan littafin kunsan ba ƙaramin gwarama za'a sha a cikin ta ba
          	
          	Ku dai kawai ku garzayo da kwai da kwarkwatan ku dan karanta wannan labari da yazo da sabon salo wanda zai fara zuwa muku ranar biyu ga watan July, wannan littafin na kudi ne that’s paid book ze zo muku kan fara shi mai sauqi #300 ku dai kada ku bari a baku labari,ku biyo mu ni da fadrees_20 dan jin yadda zata kaya pls show us some love❤️
          	
          	Sai mun jiku masoyaaaaa