@DEEJAYYH Insha Allah No disappointments as well as expectations
I wake up to your comments this morning and even my family notice how I was smiling nonstop since...lol
Nagode Sosai❤
@DEEJAYYH masha Allah na fara karantawa gaskiya kinyi kokari da dadi wallahi.Na karanta first 3 pages sai nai suspecting kila Ahmad ya aureta.Karanbani ya kaini last page gabana ya fadi naga zaai aure.Hope bazaki mana yanda sauran writers keyi ba in anyi aure duk kirkin uwargida dan ta gaza ga abu 1 ko 2 in an kawo wadda ta iya sai a wulakantata.Dan Allah DEEJAYYA kar ki haka