abdullahisboza_
Assalamu alaikum, masu bibiyana! Na buga part na farko na labarina mai suna Mace Mai Addini. Ina jiran ra’ayoyinku da sharhinku. Kun karanta part na farko? Menene ra’ayinku game da Maryam da irin rayuwar ta? Ina son jin ra’ayinku a sharhi. Ku kasance tare da ni don karin sassa masu ban sha’awa! Na gode.