aishabeauty20

*Nawa  zaku siyeta,tana fada cikina  yabada wani kulukulu  sai zuciyata ta hau bugawa tini gumi ya ketimin" wannan wacce irin jarabace wai kasiyar da mutum sai kace dabba wannan wane rashin imanine kamar daga sama naji antayata million goma sai naga mama sisi ta washe baki kamar Maya  najaa ma aka tayata million goma shabiyu sai sa,Ade million goma shadaya  shafa sha uku INA tsaye INA zare idanu" mama sisi tace kima fito tsaya anan tana nunamin gabansu ita wannan nawa*

UkhtAbuSuferylertMuh

Aslm sister meyasa bakya mana Post kullum ne ga mehekk ma shuru pls sis ki dunga yi koda dayane a rana 
          
aishabeauty20

@UkhtAbuSuferylertMuh  sis zan na Post amma inshallah amma tanan tsaye Wattpad
Reply