"Wasu mutane ba sa shiga rayuwarka don su zauna; suna zuwa ne su cece ka, sannan su bace kamar inuwa.
A daren da mutuwa ta yi wa motarsa kawanya, wata inuwa ta bayyana daga cikin duhun daji... HASEENA! Ta ceci rayuwarsa, sannan ta bace ba tare da barin suna ko fuska ba....Sai takalmi guda daya tak.
Dr. Hussain, fitaccen likitan kwakwalwa da ya saba warkar da raunin wasu, amma shin zai iya magance raunin da ya riga ya zama jiki a tare da ita? Ko kuwa haduwarsu za ta sake bankado tsofaffin miki da aka dade ana boyewa?
Abubuwa sun kara rikicewa lokacin da Dr. Hussain ya gano cewa macen da ta cece shi, ita ce macen da kaninsa, Detective Khalid, yake nema ruwa a jallo...Macen da duniya ta kora.
Shin tsakanin zuciyarsa, aikinsa, yan uwantaka, da shari'a, wanne zai zaba? Shin zai iya warkar da zuciyar da aka riga aka farfasa, ko kuwa 'INUWAR BAYA' za ta hadiye su gaba daya?"
Boom.
Do you hear it?
That’s not the wind.
That’s a secret struggling to breathe…
They say the past is a ghost.
They’re wrong.
A ghost eventually leaves.
A shadow follows you....
until the light dies.
In Inuwar Baya,
every smile has a cost,
every secret has a heartbeat.
You thought you knew the truth.
You were wrong.
The shadows are moving.
Are you ready to see what’s inside?
Yeah some stories are written in ink.
This one was written
in the silence of a thousand lies.
Welcome back to the world of Inuwar Baya...
where the past refuses to stay buried...